

Wannan bayani dai na ƙunshe a cikin wata wasiƙa da shugaban riƙon jam’iyyar APC Maimala Buni ya aike wa Gwamna Ganduje kamar yadda Kwamishinan yaɗa labaran...
Saƙon na tawagar su Malam Shekarau zuwa ga shugaban riƙon jam’iyyar na ƙasa, wadda kuma suka aike wa Freedom Radio kwafi a cikin dare, sun fara...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta nada Emmanuel Amuneke a matsayin sabon mai horar da ƴan wasan ƙwallon ƙafar ta. Amuneke dai tsohon dan wasan...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta AL Hilal Odian Ighalo ya yi nasarar zura kwallo a wasan da sukai nasara da ci 6-1 a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta tsayawa Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kashe ɗalibar nan Hanifah Abubakar domin ya samu lauya mai kare shi....
Kotun Majisitiri da ke filin jirgin saman Kano ta yanke hukunci ɗaurin watanni shida ba tare da zaɓin tara ba. Yayin zaman kotun na yau Mai...