

Majalisar Dokokin jihar Jigawa ta amince da karin kasafin kudi na Naira biliyan 58 da gwamnatin jihar ta gabatar mata. Wannan na zuwa ne bayan...
Shugaban Falasɗinawa Mahmoud Abbas ya yi jawabi ta bidiyo ga Majalisar Dinkin Duniya daga Ramallah bayan Amurka ta hana shi biza. Mahmoud Abbas ya bayyana...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbadar da tsare matashin nan da ake zargi da kashe kakanninsa ta hanyar caccaka musu wuka a unguwar Kofar Dawanau...
Gwamnatin Jihar Kano ta aika da korafe-korafen da aka gabatar mata kan kalaman Malam Lawan Triumph zuwa ga majalisar Shura ta jiha domin ta yi nazari...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci Majalisar Dinkin Duniya da ta canja salo idan har ta na son ci gaba da kasancewa mai tasiri a...
Ana zargin wani matashi mai suna Mutawakkil wanda aka fi sani da Tony, da hallaka kakanninsa ta hanyar caka musu Wuka a unguwar Kofar Dawanau da...
Rahotanni daga kaar Sudan, sun bayyana cewa mutane 15 ne suka rasu sakamakon wani harin jirgin yaki maras matuki da ya auku a wata kasuwa da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeiya NEMA, ta ce, aƙalla mutane 232 ne suka rasu sanadiyyar ambaliyar ruwa daga watan Janairu zuwa Satumban shekarar nan da...
Hukumar kula da sifurin jiragen Ƙasa ta Najeriya NRC, ta fitar da rahoton bincike kan hatsarin da ya faru a layin dogo na Abuja zuwa Kaduna....
Babban Bankin kasa, CBN, ya koka kan yadda wasu daga cikin mutane ke wulakanta takardun kudi na Naira, ya na mai cewa hakan na kara tsadar...