

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa’ad Abubakar ya umarci Musulmai a faɗin ƙasar nan da su fara duban watan Sha’aban 1443AH da ga yau Alhamis. Watan...
Mamallakin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake ƙasar Ingila Roman Abramovich, ya ce a shirye yake da ya sayar da kungiyar. Abromovich ya bayyana hakan ne...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara har gida a hannun Rivers United da ci daya mai ban haushi. Filin wasa na Ahmadu Bello...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta sake yin haɗin gwiwa da wani kamfanin mai zaman kan sa a kasar Ghana domin aikin kwashe shara da...