Dan wasa Lionel Messi ya sake lashe kyautar Ballon d’Or karo na bakwai ta shekarar 2021. Messi wanda ya zura kwallaye 41 da tai makawa aka...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United, ta sanar da nada tsohon mai horar da tawagar Schalke 04, dan ƙasar Jamus (Germany) Ralf Rangnick, a matsayin mai...
Ƙungiyar ƙwallon kwando ta Najeriya, D Tigers ta samu galaba akan tawagar ƙasar Uganda, a wasannin neman cancantar shiga kofin Duniya na FIBA World cup. Najeriya...