Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta gabatar da Frank Lampard a matsayin sabon mai horar da tawagar. Everton dai ta sanar da hakane a ranar Litinin...
Shirin Duniya ‘Yan Jarida da Bala Nasir ya gabatar domin nusar da ‘yan Jarida game da ayyukan Jarida.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.