

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sallami mai horar da kungiyar Ole Gunnar Solskjaer, bayan wani zaman gaggawa data gudanar a jiya sakamakon rashin nasara...
Tsohon dan wasan kasar Spain Xavi Hernandez ya jagoranci Barcelona yin nasara a wasan farko a matsayin mai horarwa a wasan da sukai nasara da ci...
Al’ummar yankin Guringawa a ƙaramar hukumar kumbotso anan Kano sun wayi gari da ganin gawar wata mata a cikin kango. Tun da fari dai wasu yara...
Ɗan Jaridar nan Ja’afar Ja’afar ya ce, zai bada kuɗin da Gwamna Ganduje ya ba shi ga shirin Inda Ranka na Freedom Radio domin tallafawa marasa...
Matashiyar nan Zainab Aliyu Kila da ta taɓa zaman gidan kaso a ƙAsar Saudiyya sakamakon zarginta da safarar ƙwayoyi ta zama jami’ar hukumar hana sha da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ƙananan hukumomi 10 sun daina fuskantar Matsalar bahaya a sarari. Babban sakataren ma’aikatar muhalli Adamu Abdu Faragai ne ya bayyana haka...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za a yiwa yara sama da miliyan biyu rigakafin kyanda a faɗin jihar. Kwamishinan Lafiya Dakta Kabiru Ibrahim Tsanyawa ne ya...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya biya ɗan jaridar nan Ja’afar Ja’afar Naira dubu ɗari takwas saboda ɓata masa lokaci. A ranar Juma’ar nan...