An haifi Anna Nzinga a shekara ta 1583 a Ndongo wadda ita ce kasar Angola a yanzu, sunan mahaifinta Ngola Kilombo Kia Kasenda, wanda shi ne...
Tawagar ‘yan wasan jihar Kano ta matasa ‘yan kasa da shekaru 15, na cigaba da fuskantar Kalubale na kunci , matsi da rashin sanin kaka nikayi...
Yayin da kwanaki biyu ne suka rage a gudanar da zaɓen shugaban jam’iyya APC a matakin jiha a nan Kano, kwamishinan raya karkara da ci gaban...
Wasu ƙusoshin jam’iyyar APC ciki har da sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau da Sanatan Kano ta Kudu Kabiru Gaya da kuma Sanatan Kano ta...
Rashin samun cikakken bayani da tuntuɓar juna tsakanin ma’aikatar matasa da wasanni ta ƙasa da hukumomin jami’ar Ilorin, ya haifar da tsaikon fara gudanar da gasar...