

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta nada Salisu Yusuf a matsayin sabon mai horar da ita. Nadin Salisu Yusuf zai sa ya jagoranci kungiyar a...
Wani kwale-kwele ɗauke da ɗaliban makarantar Islamiyya ya nutse a ƙaramar hukumar Ɓagwai. lamarin ya haifar da mutuwar ɗalibai 10 yayin da sama da ɗalibai 30...
Gwamnatin Kano ta ce za ta ɗaukaka kara a kan hukuncin da kotu a Abuja ta yi na rushe zaɓen tsagin gwamna Ganduje da aka yi...
Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja a ranar Talata, ta nemi gwamnatin jihar Kano da ta nemi afuwa a wajen tsohon sarkin Kano Malam Muhammad...
Wata kotun tarayya da ke Abuja ta rushe zaben da aka yiwa shugaban jam’iyya APC tsagin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje. Tsagin gwamna Ganduje dai Abdullahi...