

Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles, sunyi kira ga shugaban hukumar kwallon kafar kasar NFF Amaju Malvin Pinnick da kada a dawo da...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Muhammad Salah ya kafa tarihin zama dan wasan Afrika da ya fi zura kwallaye a gasar firimiyar...
Hukumar ƙawata birane ta jihar Kano ta fara aikin dakatar da shaguna da kwantena da aka dasa su ba bisa ƙa’ida ba. Hukumar ta ce, an...
A kowacce ranar 19 ga watan Rabiu Auwal al’umma kan fito domin gudanar bikin takutaha da nufin nuna farin cikin su da zagayowar ranar sunan haihuwar...
Masanin kimiyyar siyasa da mu’amalar ƙasa da ƙasa a jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, zalinci da kama karya da wasu...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na ƙasar Saudi Arabia. Shugaba Buhari ya isa birnin ne don halartar taron zuba hannun jari karo na...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta amincewa gwamna Ganduje ya ciyo bashin sama da Naira biliyan 18 da miliyan 700 daga bankin CBN. Amincewar ta biyo bayan...