Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Magoya baya sun bukaci kada a dawo da Ighalo cikin tawagar Super Eagles-Amaju Pinnck

Published

on

Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles, sunyi kira ga shugaban hukumar kwallon kafar kasar NFF Amaju Malvin Pinnick da kada a dawo da tsohon dan wasa Odion Ighalo cikin tawagar ta.

Amaju Pinnick ya bayyana hakan ne jiya Litinin 25 ga watan Oktobar 2021 a lokacin da ya kaiwa Wilfred Ndidi ziyara.

Ighalo ya ajiye takalminsa daga bugawa Najeriya wasa a shekarar 2019 bayan kammala gasar cin kofin Afrika data gudana a kasar Egypt.

Ya kuma ciwa Najeriya kwallaye biyar a gasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!