

An wayi gari da wani labari cewa shafin WastApp zai daina amfani daga safiyar ranar Laraba. Wannan labari dai ya tada hankalun al’umma da dama, da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa Kwamitin bincike game da koken ɗaliban makarantar Health Technology na cewa ana karɓar musu kuɗi ba bisa ƙa’ida ba. Hakan...
Kasar Jamus ce kasa ta farko data samu tikitin buga gasar cin kofin Duniya da za’a gudanar a shekara mai kamawa ta 2022 a kasar Qatar...
Tsohon shugaban Kwamitin jawo iskar Gas zuwa Kano Injiniya Mu’azu Magaji Ɗansarauniya yayi martani ka tsige shi da Gwamna yayi. A cikin wasu saƙonni da ya...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sauke Injiniya Mu’azu Magaji Ɗansarauniya daga shugabancin kwamitin aikin janyo bututun iskar gas zuwa Kano, wanda aka yi wa lakabi...
Manyan Malaman Kano sun nesanta kansu da sanarwar tsige shugaban majalisar malamai na Kano da wasu suka bayar. A cikin wata sanarwa da zauren haɗin kan...