

Majalisar dinkin duniya ta ware duk ranar 15 ga watan Oktoban ko wace shekara don ta zama ranar tunawa da matan dake zaune a karkara, domin...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da kama mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da wata mata mai suna Hauwa Umaru da jaririyarta....
Sheikh Abdulljabbar Kabara ya sake zargin lauyoyinsa a karo na biyu da rashin bashi kariya a gaban kotu. Ya yin zaman kotun na ranar Alhamis an...
Rundunar sojin ƙasar nan ta sanar da rasuwar jagoran ƴan ta’addar ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy. Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabo ne ya sanar...
Gwamnatin tarayya ta ce, za ta cigaba da aiki kafada da kafada da Cibiyar Kasuwanci ma’adanai masana’antu da zuba jari ta jihar Kano KACCIMA, domin kara...