

Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci kungiyoyin wasannin na kasar nan da su rika tallafawa kananan kungiyoyi domin farfado da su. Sarkin...
Gamayyar kungiyar ma’aikatan Lafiya ta kasa JOHESU ta Janye yajin aikin data kuduri farawa yau Asabar, 18 ga watan Satumbar shekarar 2021. Hakan na cikin wata...
Shugaban kwamatin shirya gasar cin kofin ‘yan kasuwar Mariri da akai mata take da Mariri Cola Nut Market Cup, Salisu Auwal da akafi sani da Salisu...
Hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama wasu mutane da suka shigo da gurɓatacciyar masara. Shugaban hukumar Barista...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ya zuwa yanzu ta gina makarantun furamare da na sakandare guda ɗari 3. Samar da makarantun wani mataki ne na inganta...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kuɓutar da wani yaro ɗan shekara 3 da aka yi garkuwa da shi a Kano. Mai magana da...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wata mata mai suna Fiddausi Bello mai shekaru 30 bisa laifin sanyawa ɗan kishiyarta guba. Lamarin dai...
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe shugaban kungiyar Miyatti Allah na karamar hukumar Lere a jihar Kaduna Alhaji Abubakar Abdullahi Dambardi. Wannan na...