

Gwamnatin jihar Kano ta ce, babu wani malami da yake bin ta bashin ko kwabo na albashi. Kwamishinan ilimi Malam Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, bata taɓa samun ƙorafi kan gini filayen makarantun gwamnati ba. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce rashin malamai a makarantun gwamnati shi ne dalilin da yasa ta janye malaman da ta tura makarantun sa kai da kuma...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa kungiyar Gaida United da ci 5-0 a wasan sada zamunci da suka fafata. Karawar data gudana a filin...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya tsakanin kungiyar kwallon kafar...