Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Mariri Market Cup: FC Kwata ta yi nasarar zuwa wasan na kusa dana karshe

Published

on

A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya tsakanin kungiyar kwallon kafar Layin Bashir Roja da FC Kwata.

Layin Bashir Roja ya yi rashin Nasara a hannun FC Kwata da ci 1-0.

Dan wasan FC Kwata Auwalu Ta Mole ne ya zura kwallon data basu nasarar a mintuna 20 da fara wasan.

Mariri Market Cup: Layin Sunusi Dan Mande ya tsallaka zuwa wasan na kusa dana Karshe

Nasarar da FC Kwata ta samu ya bata damar zuwa wasan na kusa dana Karshe a gasar.

Da yake nuna farin cikin sa Jim kadan bayan tashi daga wasan mai horas da ‘yan wasan FC Kwata Muhammad Adamu, nuna farin cikin sa ya yi bisa nasarar da suka samu a wasan.

A ranar Juma’a Mai zuwa 8 ga watan Oktobar 2021 za’a ci gaba da gasar tsakanin Layin Auwalu Ragabza da Layin Aminu Na Gwagwa duk a kasuwar ta Mariri.

Wasan da za’a take da misalin karfe 4 da rabi na ranar a filin Sakandaren Mariri.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!