

Gwamnatin jihar Kano ta ce rashin malamai a makarantun gwamnati shi ne dalilin da yasa ta janye malaman da ta tura makarantun sa kai da kuma...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa kungiyar Gaida United da ci 5-0 a wasan sada zamunci da suka fafata. Karawar data gudana a filin...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya tsakanin kungiyar kwallon kafar...
Ministan tsaron ƙasar nan Manjo Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya, ya musanta wani faifan bidiyon da yake yawo a kafafen sada zumunta cewa an ganshi...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD ta janye yajin aikin da ta shafe sama da watanni biyu tana yi. Ƙungiyar ta kuma ce a...