

Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta kammala tsare-tsaren da suka kamata na sauya tsarin biyan fanshon ma’aikatanta zuwa na zamani. Shugaban hukumar fansho na...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta rufe wani sashi na sakatariyar gwamnatin tarayya da ke Abuja tun daren ranar Alhamis mai zuwa. Wannan dai na zuwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da hukumar kula sauyin yanayi a jihar. Kwamishinan muhalli, Dr. Kabiru Ibrahim Getso ne ya bayyana hakan yayin...
A yau Talata 28 ga watan Satumbar shekarar 2021, za a ci gaba da buga gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai ta Champion League, ta shekarar...
Dan wasan tawagar Bayern Munich , Bouna Sarr ya amince ya wakilci kasar Senegal a karo na farko bayan da a baya ya kaucewa haka. Mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi da ake zarginsa da yunkurin garkuwa da wani Uba da ɗansa. Mai magana da yawun rundunar DSP...