

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta cafke wani mutum mai larurar ƙafa, bisa zargin sa da hannu dumu-dumu wajen sace-sace da kuma yin garkuwa da mutane....
Gwamnatin jihar Kano ta haramta shiryayawa ko haska finan-finan kwacen waya da masu nuna ta’ammali da kwayoyi. Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na-Abba Afakhallahu,...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta doke Real Malarcca a gasar cin kofin Laligar kasar Spain da ci 6-1. Dan wasan kungiyar ta Real Madrid...
Turka turkar da ta kunno kai tsakanin Gwamnatin ƙasar Malawi da hukumar Kwallon ƙafa ta ƙasar , na ka iya shafar wasan kasar da zata fafata...
Majalisar wakilan kasar nan, ta ce za ta fara bincike kan musabbabin abinda ya faru a gasar motsa jiki ta Duniya da aka gudanar a Tokyo...
Kungiyar kwallon kafa ta West Ham United ta doke Manchester United har gida a gasar cin kofin ‘ EFL cup’ na kasar Ingila. West Ham ta...
Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta koka kan rashin wadatattun likitoci a kasar nan. Shugaban ƙungiyar ana Kano Dakta Usman Aliyu ne ya...