

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya dakatar da dukkanin shugabannin hukumar gudanarwar kwalejin kimiyya ta Ramat da ke jihar na tsawon watanni shida. Gwamnan...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewa idan har ‘yan siyasar Najeriya ba su yi taka tsan-tsan ba to kuwa...
A ranar 21 daya ga watan Satumbar kowacce shekara rana ce da majalisar ɗunkin duniya ta ware a matsayin ranar zaman lafiya. Ranar na mayar da...
Ƴan kasuwar Dawanau a nan Kano sun alaƙanta tashin farashin kayan masarufi da yadda masana’antu da manyan ƴan kasuwa ke saye kaya su ɓoye har sai...