

Shugaban majamlisar dattijai Ahmad Lawal ya ce, ajiye makamai da ƴan boko haram ke yi ga jami’an tsaron ƙasar nan babban ci gaba ne a harkokin...
Gwamnatin tarayya ta ce zata dau matakin hukunta manyan jami’ai da fitattun al’umma da suka ki yadda ayi musu allurar rigakafin cutar Corona. Babban daraktan hukumar...
Gwamnatin jihar Jigawa a Nigeriya ta ce duk wani ma’aikacin ta da lokacin barin aikin shi ya yi, to ya yi gaggawar shigar da bayanan shi...
Babban Bankin Najeriya CBN ya umarci dukkanin bankunan kasar nan da su wallafa sunaye tare da lambar BVN na duk wanda aka samu da sabawa sabon...
Rundunar Sojin Ruwan kasar nan ta ce, za ta ci gaba da bawa al’ummar jihar Kano guraben aiki a duk lokacin da bukatar hakan ta taso....
Gwamnan jihar katsina Aminu Bello Masari,ya ce umarnin dakatar da yiwa ababen hawa rajista ya biyo bayan yadda ake samun matsalar tsaro a jihar. Hakan na...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 12 sakamakon haɗarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Shugaban hukumar shiyyar Kaduna Hafiz...
Abin da jama’a da masana ke cewa kan sabbin matakan da Gwamnati ta ɗauka a Zamfara