Connect with us

Kiwon Lafiya

PDP:Ta kalubalanci hukumar INEC da zargin sanya rashin kammala zabuka a garuruwan da suke da nasara

Published

on

Jam’iyyar PDP ta kalubalanci hukumar zabe ta kasa da kuma rundunar sojin kasar nan kan zargin su da gaza kammala zabuka a jihohin da jam’iyyar ke kan gaba a yawan kuri’u.

Jami’in yadda labarai na jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ne ya bayyana haka a wani taron manema labarai da ya gudanar a Abuja.

Ologbondiyan  ya ce hukumar zaben ta dakatar da zabukan da aka gudanar a jihohin Rivers da Sokoto da Bauchi da Adamawa da Plateau da Benue da kuma nan Kano.

Ya kuma zargi hukumar zaben na son marawa jam’iyyar APC ne a zabukan na ranar Asabar din da ta gabata. Haka kuma ya zargi jami’an sojin kasar nan da tsoratar da jama’a

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!