Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ƙetare

Qatar 2022: Argentina ta kai ga wasan karshe a gasar cin kofin ta bana

Published

on

Tawagar kwallon kafa ta kasar Argentina ta zama ta farko da ta kai ga wasan karshe a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 dake gudana a kasar Qatar.

Agentinar ta samu nasarar ne bayan da ta lallasa Croatia da ci 3-0 a ranar Talata a filin wasa na Lusail.

Keptin din Argentina Lionel Messi mai shekaru 35 ne ya ja ragamar nasarar tare da matashin dan wasa mai shekaru 22 Julián Alvarez.

Yanzu haka dai Argentina za ta fafata wasan karshe a ranar Lahadi da karfe 4:00 na yamma a filin wasa na Lusail da ke birnin Al’ Daayen na kasar Qatar da duk wadda ta yi nasara a karawar ranar Laraba a wasan kusa da na karshe tsakanin Faransa da Morocco.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!