Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin isassun kayan aikin noma ke sanya hauhawar farashin shinkafa a Najeriya – RIFAN

Published

on

Kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen Jihar Kano RIFAN ta bayyana rashin isassun kayan aikin noman a matsayin babban dalilin da ya sa ake samun hauhawar farashin shinkafa a kasar nan.

Shugaban kungiyar Alhaji Abubakar Haruna Aliyu ne ya byyana hakan jim kadan bayan kammala shirin Barka da Hantsi nan Freedom Radio.

Ya kuma ce shinkafar da ake nomawa a kasar nan ta fi wacce ake shigowa da ita daga kasashen waje kyau da kuma amfani.

Ya kuma bukaci mahukunta da su rinka tuntubar manoman don sanin irin taimakon da ya kamata a yi musu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!