Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin tsaro: Buhari ya ba da umarnin tura Sojoji Dubu Shida jihar Zamfara

Published

on

Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya ba da umarnin turawa da sojoji dubu shida domin kakkabe ‘yan bindiga da ke ci gaba da cin karensu ba babbaka a jihar Zamfara.

Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammed Matawale ne ya bayyana haka yayin wani jawabi da ya gabatarwa al’ummar jihar da yammacin jiya Talata.

Ya ce shugaba Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin ta kawo karshen ayyukan batagari a fadin kasar nan baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!