Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Kaduna: An kashe kusan mutane dubu a 2020

Published

on

Gwamnatin Jihar Kaduna ta fitar da rahoton al’amuran da suka shafi tsaro na shekarar 2020, wanda ya fara daga watan Janairu zuwa Disambar shekarar:

Adadin mutanen da suka rasa rayukansu-937

Wadanda aka yi garkuwa da su-1972

Shanun da aka sace-7195

Rabe-rabensu zuwa shiyyoyi:

Shiyya ta 1:

Mutane 34 aka kashe

Mutane 94 aka sace

Shanu 413 aka sace

Shiyya ta 2

Mutane 617 ne suka rasa rayukansu

Mutane 317 aka yi garkuwa da su

Shanu 5614 aka sace

Shiyya ta 3

Mutane 286 ne suka rasu

Mutane 1972 aka yi garkuwa da su

Shanu 1168 aka sace.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!