Connect with us

Labarai

Rashin tsaro ne ya ƙara ta’azzara farashin kaya a Najeriya – Salihi Magashi

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce halin rashin tsaro da kasar nan ke ciki ne ke ƙara ta’azzara farashin kayan masarufi.

Ministan tsaron Manjo Bashir Salihi magashi mai ritaya ne ya bayyana hakan ya yayin taro kan sha’anin tsaro na shekara shekara da aka saba gudanarwa a Abuja.

Bashir Salihi ya ƙara da cewa rashin tsaro da ƙasar nan ta tsinci kanta a ciki ya jawo koma baya da dama a harkokin da suka shafi ci gaban ƙasar nan.Sai dai Ministan ya ce tuni gwamnatin tarayya da hukumomin tsaron ƙasar nan ke ƙoƙarin ganin an shawo kan matsalolin tsaron da suka addabi ƙasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!