Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Riƙo da Sallah ya janyo wa Ƴar Talla samun kaɓakin arziƙi a Kano

Published

on

Wata budurwa Hauwa’u mai tallan Awara ta samu kaɓakin arziƙin kayan aure, da kayan sana’a har ma da gyaran gidansu.

Hakan ya biyo bayan wallafa hotonta a dandalin Facebook lokacin da take Sallah a wajen talla, abin da ya janyo hankulan jama’a.

Wani matashi Abdulmuɗallib Hamza Kibiya shi ne ya yi mata hoton lokacin da take Sallah a Kasuwar Ƙofar Ruwa, kuma shi ne ya jagoranci haɗa mata tallafin kuɗi har kusan miliyan guda.

Freedom Radio ta samu zantawa da matashin wanda ya yi bayani filla-filla kan taimakon da aka haɗa mata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!