Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rukuni na biyu na shirin N-Power za su karbi tallafin dubu 50 – Hajiya Sadiya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta fara aikin tantance wadanda za su ci gajiyar shirin N-Power da ke rukuni na biyu.

Ministar jin kai da kare yaduwar ibtila’I da ci gaban al’umma Hajiya Sadiya Umar Farouq ce ta bayyana hakan a daren jiya Alhamis, yayin bikin kaddamar da tsarin kula da harkokin saka jari na kasa.

A cewar ministar mutane miliyan daya ne za su ci gajiyar shirin na yanzu ta hanyar basu jari na naira dubu hamsin kowannen su.

Hajiya Sadiya ta kuma ce, wadanda suka ci gajiyar shirin a karo na biyu, na karkashin shirin nan na fitar da mutane miliyan 100 daga kangin talauci cikin shekaru 10.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!