Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar sojin Najeriya ta nada sabon daraktan yada labarai

Published

on

Rundunar sojin Najeriya ta nada birgediya Janaral Mohammed Yerima a matsayin sabon daraktan yada labarunta.

Birgediya Janaral Mohammed Yerima, ya maye gurbin Birgediya Janaral Saghir Musa, wanda shi kuma aka sauya masa wurin aiki zuwa ga cibiyar horasa da jami’an soji dake garin Kontagora a jihar Naija.

Kafin nadashi sabon mukamin Birgediya Janaral Mohammed Yerima, ya taba rike mukamin mukaddashin daraktan yada labaru na rundunar sojin Najeriya.

Ya sami digirinsa na farko daga jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma yakaranci fanin kimiyyar siyasa ne
Sabon daraktan yada labarum, Birgediya Janaral Mohammed Yerima ya shiga aikin soja a watan oktoban 1989

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!