Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar yan sanda Kano ta sanya dokar takaita zirga-zirga zuwa kammala zabe

Published

on

Yayin da  za’a gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu sassan jihar Kano, rundunar ‘yan sandan jihar ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ababen hawa.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatarda hakan a daren jiya Juma’a, inda yace dokar zata fara aiki ne tun da misalin ƙarfe 12 na daren jiyan zuwa ƙarfe 5 na yammacin yau Asabar.

“Mun hana yawo ko  motsi na duk wani abin  hawa da sha 12 daren rana zaben da za a shiga zuwa karfe 5 na rana zabe.
Sai dai doka bata shafi masu fita aiki na musamman ba kamar ma’aikatan asibiti jami’an kashe gobara da jami’an tsaro.

Abdullahi Haruna Kiyawa yace za doka zatayi aiki akan duk wanda aka samu ya karya doka”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!