Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yan matan da yan bindiga suka sace a jami’ar Gusau sun shaki iskar yanci

Published

on

Ɗaliban nan Mata biyu da yan bindiga suka sace a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara sun shaƙi iskar ‘Yanci, bayan shafe kwanaki 12 a hannun waɗanda suka yi garkuwa da su.

Idan za’a iya tunawa wasu ‘Yan bindiga ne suka ƙutsa kai har cikin gidan kwanan ɗaliban dake sabon gida suka kuma yi awon gaba da su.

Tuni dai ƙungiyar ɗaliban Jihar ta Zamfara ta nuna farin cikinta da kuɓutar ɗaliban, ko da yake basu bayyana ko an biya kuɗin fansa ko ba’a biya ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!