Connect with us

Kiwon Lafiya

Rundunar ‘yan Sanda Jihar kano ta dakatar da Hakan Albakatun kasa

Published

on

Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta tabbatar da cewar za ta duk mai yiwuwa wajen ganin ta tabbatar da kudurin gwamnatin Tarayya wajan ganin ta hana hakar albarkatun kasa a wasu daga cikin jihohin Najeriya.

Kakakin hukumar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan yayin wata ziyara da rundunar takai wajan hakan Albarkatun kasa dake kauyen Rimi a karamar hukumar Sumaila a jiya Talata.

DSP Abdullahi Kiyawa ya ce sun ajiye jami’ansu a wurin tare da yin kira ga mutane da su zama masu biyayya ga dokar.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!