Connect with us

Kiwon Lafiya

Shugaba Buhari zai gudanar da taro kan lamuran tsaro a fadar Asorok

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gudanar da wani taro kan lamuran tsaro a fadar Asorok da manyan hafsoshin tsaro na kasar nan.

Ana dai sa ran manyan hafsoshin tsaron za su sanar da shugaban Buhari halin da ake ciki game da tsaron kasar nan.

Wadanda ake tsammanin za su halarci taron sun hada da: Babban hafsan tsaron kasar nan Janar Abayomi Olanisakin da babban hafsan soji kasa na kasar nan Laftanal Janar Tukur Buratai da babban hafsan sojin ruwa Rear Admiral Ibik Ekwe Ibas da babban hafsan sojin sama Air Marshal Sadique Abubakar.

Sauran sune: sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Mihammed Adamu da ministan tsaro burgediya Janar Mansur Dan Ali mai ritaya da mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Janar Babagana Monguno mai ritaya da kuma darakta Janar na hukumar tsaron sirri ta

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!