Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sabbin rundunonin tsaro za su kawo karshen ta’addanci a kasar nan – Osinbajo

Published

on

Mataimakin shugaban Najeriya farfesa Yemi Osinbajo ya ce bisa sabbin shuwagabanin rundunonin sojin da aka nada kwanannan, akwai tabbacin kawo karshen matsalolin tsaron da kasar ke fuskanta yanzu haka.

 

Ya ce sabbin shuwagabanin rundunonin sojin na da kwarewa da kuma na yanda za su murkushe dukkan wata kungiya ko wani dake son kawo fituna.

 

farfesa Yemi Osinbajo ya nemi yan Najeriya da su kaucewa duk wani abu da ka iya ruguza kasarnan, yana mai cewa dole sai kowa ya bayar da tasa gudunmawar wajen shawo matsalolin da ake fuskanta

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!