Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yan kasuwa sun fara mayar da martani kan kalaman ministan man fetur

Published

on

Gamayyar kungiyoyin yan kasuwa a Najeriya sun fara mayar da martani  karamin ministan manfetur Timipre Sylva kan furucin da yayi cewa yan Najeriya su shirya fuskantar karin farashin man fetur.

Shugaban gamayyar kungiyoyin yan kasuwar Quadri Olaleye ya ce a kullum gwamnati kanyi mazari wajen kara farashin man fetur, ba tare da yin la’akari da halin matsin rayuwar da yan kasar ke ciki ba

Ya ce sam-sam abinda gwamnatin tarayya keyi bai da ceba, adon haka kamata yayi ta mayar da hankali wajen magance matsalolin tsaro da kuma fatara

Haka nan ma kungiyar masu sarrafa kayayyaki ta Najeriya da cibiyar cinikayya ta Legas sun nemi gwamnatin tarayya da ta yi amfani da kudaden da ta ke samu daga bangaren manfetur wajen magance wadannan matsaloli

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!