Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Saboda muradan ƴan ƙasa zamu sauya kuɗaɗe – Emefiele

Published

on

Babban bankin ƙasa CBN ya ce matakin sauya wasu kuɗaɗen kasar nan za ayi shi ne da nufin kare muradan ƴan kasa.

Gwamnan babban bankin Godwin Emefiele ya ce, kuɗaɗen da za a sauya sun haɗar da Naira Dari Biyu da Dari Biyar da kuma Dubu Daya.

Ya ce, za a saki sabbin kuɗaɗen a ranar 15 ga watan Disambar Bana, za kuma a daina hada-hada da tsofaffin daga ranar 31 ga watan Junairun baɗi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!