Connect with us

Labarai

Sabon shugaban NAHCON ya kama aiki

Published

on

Sabon shugaban hukumar aikin Hajji ta kasa Zikrullah Olakunle Hassan ya karbi ragamar shugabancin hukumar ta NAHCON a yau Alhamis.

Olakunle ya karbi mulkin a hannun tsohon shugaban hukumar Barista Abdullahi Mukhtar a shalkwatar hukumar dake birnin tarayya Abuja, kamar yadda hukumar ta wallafa a shafin ta na Facebook.

Idan za’a iya tunawa dai a watan Disambar shekara ta 2019 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika da sunan Zikrullah Olakunle Hassan gaban majalisar dattijai don amincewa dashi matsayin shugaban hukumar ta NAHCON.

Labarai masu alaka:

NAHCON ta karrama tashar Freedom Radiyo

NAHCON: mutane 5 sun rasa rayukansu a aikin hajjin bana

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!