Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sanatoci za su yi dokar hukunta ƴan Najeriya da ke bai wa ƴan garkuwa da mutane kudin fansa

Published

on

Majlisar dattijai tana shirye-shiryen samar da wata doka da za ta sanya arika daurin shekaru 15 ga duk wani dan Najeriya da ya bai wa ‘yan bindiga kudin fansa.

 

Dan majalisar dattijai sanata Ezenwa Francis Onyewuchi ne ya gabatar da kudirin wanda ya tsallake karatu na biyu.

 

Da ya ke jagorantar muhawara kan kudirin dokar sanata Ezenwa Francis Onyewuchi ya ce bai wa masu satar mutane suna garkuwa da su suna karabr

kudin fansa yana kara ta’azzara matsalar a Najeriya

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!