Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sarkin Kano ya buƙaci gwamnati ta sanya ido kan masu barin Nijeriya da nufin Ci-rani

Published

on

Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta Sanya ido kan matasan da ke barin Nijeriya zuwa ƙasashen ƙetare domin neman ayyukan yi.

Sarkin ya buƙaci hakan ne lokacin da tawagar International Organization For Migration karkashin jagorancin kwamishinan matasa da wasannin Mustapha Rabi’u Kwakwanso suka kai ziyara fadarsa.

Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce, ya ji daɗin ziyarar, tare da taya kwamishinan murna bisa samun matsayin.

A nasa jawabun Kwamishinan matasa da wasanni na jihar kano Mustapha Rabi’u Kwakwanso, ya ce, sun kai ziyara fadar ne domin neman albarka sarki akan matsayin daya samu da kuma neman shawarwari akan ci gaban matasa.

 

Rahoton: Shamsu Da’u Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!