Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shaguna 50 sun kone kurmus a jihar Niger

Published

on

Sama da shaguna hamsin ne suka kone kurmus sakamakon konewar wata tankar dakon mai a garin Lambatta da ke karamar hukumar Gurarar ta Jihar Niger.

Lamarin dai ya faru ne da karfe 11 na daren jiya lahadi, inda jami’an kashe gobara na Suleja suka kai agaji tare da kashe wutar.

Tankar dakon man ta yi taho mu gama da wata babbar motar gingimari, sannan suka kama da wuta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!