Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shan magunguna barkatai na janyo ciwon ƙoda – ƙungiyar masu harhaɗa magunguna

Published

on

Ƙungiyar masu harhaɗa magunguna a nan Kano ta ce yawan shan magani barkatai na taka rawa wajen haddasa wasu cutuka a jikin mutum.

Shugaban ƙungiyar Pharmacist Sani Aliyu Yusuf ne ya bayyana hakan, ta cikin shirin “Barka da Hantsi” na tashar Freedom, a wani ɓangare na bikin ranar masu haɗa magunguna ta wannan shekarar.

Sani Aliyu ya ce “kamata yayi mutane su guji shan magani barkatai,hatta Paracetamol na janyo ciwon hanta idan aka sha ba bisa ƙa’ida ba”

“Haka kuma maganin ciwon jiki shi ma na haddasa ciwon na hanta domin kuwa da dama daga cikin mutane na shan su barkatai”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!