Labarai
Sharadan Ittikafi ga Mata- Malam Mukhtar Umar Sharada

Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano ya bayyana cewa mata zasu iya shiga ittikafi, matukar zasu cika sharudan da addinin musulunci yazo dashi.
Limamin masallacin Rijiyar Zaki a Kano Malam Mukhtar Umar Sharada ne ya bayyana haka yayin tattaunawarsa da Freedom Radio.
Danna alamar sauti domin jin cikakken bayani.
You must be logged in to post a comment Login