Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Share bishiyu ba tare da dasa wasu ba na haifar da kwararowar hamada:Bashir Getso

Published

on

Kwararowar hamad nada nasaba da bishiyoyin da aka sarewa ba tare da an shuka wasu ba.
Dakta Bashir Bala Getso ne ya bayyana hakan, yayin tattaunawarsa da Freedom Radio.
Don haka yake kira ga al’umma dasu koyi dabi’ar shuka bishiya, don dakile kwararowar hamada.
Wani Masana a bangaren muhali a Jihar Kano ya bayyana cewar al’umma na taka rawa wajen kara ta’azzara dumamar yanayi da kwararowar Hamada, tare da matsanancin zafi.
Shugaban Kwalejin tsaftar muhalli da kiwon lafiya na jihar Dakta Bashir Bala Getso ne ya bayyana hakan, yayin tattaunawarsa da wakiliyarmu Zahra’u Sani Abdullahi.
Dakta Getso ya ce ‘matukar al’umma suka mayar da hankali wajen kula da muhallansu ta hanyar dasa itatuwa bayan sare wasu to hakika za a samu saukin dumamar yanayin’.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/MUHALI-HYGENE-26-01-2023.mp3?_=1

Dakata Bashir Bala Gatso kenan, a tattaunawarsa da wakiliyarmu Zahra’u Sani Abdullahi a kan matsalar muhalli.

Rahoto:Zahra’u Sani Abdullahi

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!