Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta tsawaita wa’adin dokar tsayar da rushe wasu gidaje da TCN tayi yunkurin yi a Kano

Published

on

Babbar kotu a jihar Kano karkashin jagorancin mai Justice Usman Na’abba, ta tsawaita wa’adin dakatar da gwamnatin jihar Kano da kuma kamfanin tunkudo wutar lantarki ta kasa TCN, daga rushe gidajen mutanen da ke karkashin turakun lantarkin.
Barista Abba Hikima Fagge shi ne lauyan masu kara, ya yi wa Freedom Radio karin bayani game da matakin kotun.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/TRACK-UP-TCN-RUSAU-26-01-2023.mp3?_=1

Unguwannin da ke fuskantar barazanar rushewar sun haɗa da Ja’en da Gaida da Rimin Gata da Rimin Auzinawa da dai sauransu.

Report:Hafsat Abdullahi Danladi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!