Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Shaye-shaye na haifar da cutar Ƙoda – Dakta Aisha

Published

on

Wata kwararriyar likitar Ƙoda a asibitin koyarwa na Aminu Kano ta ce, masu shaye-shayen mugunguna barkatai da masu ciwon suga har ma da masu hawan jini na cikin barazanar kamuwa da cutar Ƙoda.

Dakta Aisha Nalado ce ta bayyana hakan jim kaɗan bayan kammala shirin Barka da Hantsi na nan Freedom Radio da ya mayar da hankali kan cutar Ƙoda.

Likitar ta ce, adadin masu kamuwa da cutar na ci gaba da ƙaruwa tsakanin al’umma a wannan lokaci.

Dakta Aisha Nalado, ta shawarci mutane da su riƙa kula da abinda za su ci da kuma kula da yawan shan ruwa sannan kuma da zarar anji alamu a gaggauta zuwa asibiti domin kare kai

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!