Kaduna
Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yabawa al’ummar Musulmin kasar nan

Shugaban kungiyar Izala na kasa sheikh Abdullahi Bala Lau, ya yabawa alummar Musulmin kasar nan, a bisa namijin kokarin da suka yi na Tarawa kungiyar, fatun layyarsu, da suka yi.
Sheikh Bala Lau, ya bayyana haka ne, a taron manema labarai jim kadan bayan kammala wani taro da shuwagabannin kungiyar suka gudanar nan jahar Kaduna, kamar yadda wakilinmu Abdulmajid Muhammmad Kura ya ruwaito.
You must be logged in to post a comment Login