Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 12-07-2022

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 12-07-2022
Shirin na wannan rana yayi duba ne kan bayan kammala bukukuwan sallah babba, waɗanne darrusa muka koya kuma waɗanne abubuwa ya kamata al’ummar musulmi su mayar da hankali a kansu domin gyara makomarmu baki-ɗaya.
Baƙonmu shi ne babban kwamandan Hukumar Hisbah ta jihar Kano Al-Sheikh Haroon Muhammad Sani Ibn Sina, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin bitar Alhazai na jihar Kano.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!