Connect with us

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 15-11-2021

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne ranar 14 ga wannan wata na Nuwamba, wadda ita ce ranar da Majalisar ɗinkin duniya ta ware a matsayin ranar masu Ciwon Siga ta duniya domin wayar da kai game da ciwon.

Baƙin da aka tattauna da su, sune Dakta Kamalu Sidi ƙwararren likitan ciwon siga daga asibitin koyarwa na Aminu Kano, da kuma Dije Sule Kabara ƙwararriyar jami’ar jiyyar cututtuka da tsarin cimaka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!