A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan tattaunawa game da matsalar nan ta daba da bangar siyasa a tsakanin matasa.
Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da shugaban gamayyar matasan nan da ke yaƙi da ayyukan daba a Kano wato Sagir Usman Yarima.
You must be logged in to post a comment Login