Inda Ranka
Shirin Inda Ranka 6/11/2019 tare da Nasir Salisu Zango

A cikin shirin za ku ji cewa:
Gwamnatin jihar Kano ta umarci makarantun ‘yan mari su mayar da mutanen da ke tsare a hannunsu zuwa makusantansu.
Rundunar ‘yan sanda ta musanta hannun DPO wajen mutuwar wani matashi a garin Madobi